CututtukaHADA MAGUNGUNA

Ingantaccen maganin da zai dawo maka da karfin Azzakari da maganin saurin kawowa da kankancewar gaba

Ingantaccen maganin da zai dawo maka da karfin Azzakari da maganin saurin kawowa da kankancewar gaba

Maganin jima’i minto 40 kankancewar gaba saurin kawowa da karin maniy

 

Idan kana so da sanu karfi da magance kankancewar gaba da dadewa ana jima’i kasha wannan hadin.

 

 

Ba mamaki kana fama da matsala ta kankancewar gaba ko rashin kuzari kuma kayi tashan magunguna amma baka samu waraka ba to insha Allah ka jarraba wannan hadin.

 

 

Kuma wannan hadin idan ka hada shi zaka samu amfani ta bangarori da dama,kamar maganin sanyi mara wanke mara da kuma fitar da mataccen maniyy yasa gaban ka ya zazzago koda ya nuke.

 

 

Kuma zaka iya hada maganin nan kasha koda baka kusa da iyalin ka,don yana bin jiki wanda duk lokacin daka koma ga iyali zata san ka wanke injin ka kayi service 😀

 

 

Don haka ba tare da bata lokaci ba ga abubuwan da ake bukata a nema a hada wajen hada wannan fa’ida da yadda ake amfani da ita.

 

 

Da farko zaka samu jijiyar Rai-Rai wato Rai-dore saiwar kenan ko kuma saye a wata hausar kamar Hausar yaran mu sakkwatawa😛

 

Sannan zaa samu citta masoro da kuma kimba sai abu na karshe a ciki shine zaa saku tafarnuwa amma tafarnuwa wacce dake danya.

 

 

Yadda zaa hada shine idan aka samu jijiyar Rai-Rai zaa dan samu bada yawa sosai ba,sai a wanke sosai a sassara kanana haka yadda zai dawo da wuri.

 

 

Zaa hada da sauran kayan yajin su citta tafarnuwa da kuma kimba,amma a nan cutta da tafarnuwa kowanne Danye ake bukata,sannan zaa bare tafarnuwa citta zaa kankare bayan ta kimba kuma a haka zaa saka ta.

 

 

Jijiyar Rai-Rai din da kayan kamshin kowanne daidai gwargwado amma kayan kamshin sufi jijiyar yawa,kar a saka jijiyar tafi so yawa.

 

 

Zaa zuba ruwa wanda zaisha kansu sai tafasa sosai an tabbbatar ya tafasa,zaa saka sukari kadan a ciki a dafa harda shi.

 

Bayanan sauki idan ya wuce sai a tace shi a zuba cikin wani abu mai kyau a aje shi,amma shawara a aje a cikin filas ko a firij don karya lalace.

 

 

Zaa rika shan karakin kofi da safe bayan anci abinci karamin chokali da dare shima bayan anci abinci na tsawon sati 2, zakai mamaki kwarai da result dinda zaka samu uwar gida ma sai ta yaba dakai.

 

 

Allah yasa mu dace.

 

Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.

Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.

 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

 

Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist

FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist

EMAIL: drmaijalalaini

FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist

WhatsApp: 08137482786

 

Domin shiga group na Telegram 👉Telegram

 

 

Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati

 

Share.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button