Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin kankancewar Azzakari da karin girman gaba da saurin kawowa cikin sauki

 Dan uwa wannan hadin harga Allah indai kana da matsalar saurin kawowa ko rashin karfin Azzakari karka sake ya wuce ka Daga dan uwan ku drma...

 Dan uwa wannan hadin harga Allah indai kana da matsalar saurin kawowa ko rashin karfin Azzakari karka sake ya wuce ka




Daga dan uwan ku drmaijalalaini 08137482786


Gaskiya wannan hadin indai ka same shi a online kada ka sake ka wuce ba tare da ka hada wannan abubuwa kayi amfani dasu ba,domin baza ka kara ganin magani na gaske me aiki cikin kankanin lokaci kamar wannan ba.



Kuma yadda kuke gani hadi ne itatuwa da kayan kamshi wanda basa da illa ko cutarwa ga lafiya muddin aka hada kamar yadda zaa gani anyi bayani.



Sannan kuma wannan hadin yana karawa Namiji karfi shaawa kuzari dadewa ana jima'i kuma yana hana inzali da wuri ga duk wanda yake saurin kawowa a lokacin kusantar iyalin sa.



Haka na wannan maganin yana magance sanyin mara kara ruwan maniy yana magancewa matsalar ta zafi ko kuma muce basir idan akwai su a tare dakai,kenan ba iya karfi zaka samu ba harda magani kusan kala 5 a cikin wannan hadin.



Indai kana so ka samu karfin Azzakari da magance matsalar saurin kawowa to insha Allah kazo inda ya dace,kuma ana samun wannan magani ne daga itatuwa da saiwoyi na ainihi domin samun waraka mai dorewa.



Abubuwan da zaa hada 



1. Ganyen kuka danye guda 10,ka shanya a inuwa sai ya bushe.


2. Masoro babban chokali 2


3. Kaninfari babban chokali 1


4. Garin citta karamin chokali.


5. Kimba manya guda 5




Ka hade su duka a dake su a tankade sosai,zaka rika shan karamin chokali (teaspoon) a cikin nono ko madara ta ruwa ko kunu sau 1 a rana da dare.


Awa daya kafin aje sauke nauyi, insha Allah a ranar daka sha uwar gida sai tayi maka waka.



Allah yasa mu dace.


Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.

Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :


Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 

FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 

EMAIL: drmaijalalaini 

FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 

WhatsApp: 08137482786 


Domin shiga group na Telegram 👉Telegram  



Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati


Share.

No comments