Duk wanda ya shafa wannan a gaban sa sai yagi minti 40 yana jima'i Lallai babu shakka wannan wani sirrin ne me matukar Muhimmanci ace ko...
Duk wanda ya shafa wannan a gaban sa sai yagi minti 40 yana jima'i
Lallai babu shakka wannan wani sirrin ne me matukar Muhimmanci ace kowannen ku ya sanshi domin zai amfana dashi matuka,ba wahala ga biyan bukata a cikin yan kudi kadan.
Zai samar maka jimawa a lokacin jima'i ba tare da ka kashe kudi ko amfani da wani magani da zai cutar maka da lafiyar ka ba,kuma wannan hadin ranar da kayi amfani dashi a Ranar ne zaka fara ganin aikin sa.
'Yan uwa akwai fa'ida wajen jinkirta saurin kawowa a lokacin jima'i, musamman ga masu karfi amma basa dadewa lokacin jima'i.
Wannan sirrin yana da matukar tasiri wajen hana inzali da wuri a lokacin saduwa, kuma fa'idar tana da sauƙin haɗawa da sauƙin amfani.
ABINDA ZAA NEMA
1. Man zaitun
2. Vaseline
Za'a hadasu waje guda a murzawa sosai sannan a rika shafawa azzakari dashi kamar awa daya kafin a kusanci iyali sai a wanke muddin kayi haka a ranar nan to lallai baza ka kawo da wuri ba
Sannnan yan uwa a rika kokari ana motsa jiki ana shan kayan marmari ana kula da lafiya,a rage cin zaki maiko da kuma yaji,domin kaurawa kamuwa da matsalolin da zaa kawo nakasu a lafiyar mazakutar ka.
Allah yasa mu dace.
Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments