Sabbin magunguna:

latest

Previous

Amfanin da Dabino zaiyi maka idan kana ci Musamman karfin Azzakari da karin ruwan maniy da maganin saurin kawowa

 Amfanin da Dabino zaiyi maka idan kana ci Musamman karfin Azzakari da karin ruwan maniy da maganin saurin kawowa  AMFANIN DABINO GUDA BIYAR...

 Amfanin da Dabino zaiyi maka idan kana ci Musamman karfin Azzakari da karin ruwan maniy da maganin saurin kawowa 





AMFANIN DABINO GUDA BIYAR(5)GA LAFIYA.


Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana 🙏.


Daga shafin maijalalaini Islamic chamest 08137482786.



Binciken masana da kwararrun kiwon lafiya ya tabbatar da cewa, kusan dukkanin dangin abinci ko na sha mai zaki da aka sarrafa na da matukar illa ga lafiya muddin aka yawaita ta'ammali da su, sai dai hakan bata kasance ga dabino ba. 




Babu shakka dan dabino na da tabarrakin sunadarai masu tarin yawa da ke gagarumin tsarir wajen bunkasa lafiya da yi wa jikin dan Adam garkuwa ta kamuwa daga wasu miyagun cututtuka. 

 



Dabino ya kushi sunadari kamar su; anthocyanidins, carotenoids, acetylcholine, magnesium, calcium, potassium da makamantansu. Sanadiyar wannan sunadarai, ga wasu cututtuka da dabino ya ke kawar wa daga jikin dan Adam: 




1. Maganin gudawa Dabino na maganin cutar gudawa da dukanin wasu cututtuka masu nabasa da ciwo ko lalacewar ciki da ake kamuwa da su.



 2. Cutar Daji (Cancer) Haka kuma dabino na maganin cutar nan ta ’Cancer’ mai kashe kwayoyin garkuwa. 



3. Dabino na kara lafiya Dabino na kara lafiya inda yake karawa mutum kiba saboda wasu sinadarai da yake kunshe da su. Haka kuma yana tsaftace jinin mutum daga kamuwa da cutar ciwon sikari ko kuma cutar hawan jini. 



4. Dabino na kara karfi da kuzari A dalilin irin sunadaran da ke ciki na Calcium, Sulphur, Iron da sauran su, Dabino na kara karfin kashi da kuma kwanjin mutum ya karu. Hakan ya sanya ake son fara cin dabino ga mai buda baki na sha ruwa bayan azumi domin kuwa yana kara karfi. Haka kuma ya sanya ake ba yaro da zarar an haife sa. 



5. Kara lafiyar kwakwalwa da kaifin basira Dabino ya kunshi sunadaran Vitamin B da kuma Choline, masu taka rawar gani wajen bunkasa lafiyar kwakwalwa da kaifin basira. Haka kuma wannan sunadarai suna taimako wajen yin riga-kafin kamuwa da cutar mantau a yayin tsufa. 


Allah yasa mu dace.


Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.

Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :


Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 

FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 

EMAIL: drmaijalalaini 

FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 

WhatsApp: 08137482786 


Domin shiga group na Telegram 👉 Telegram



Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati


Share.

No comments