Maganin tsakuwar koda komai tsananin sa komai girman su komai dadewa su da yardar Allah. Ciwon koda babban lamari ne wanda bai kamata mutum...
Maganin tsakuwar koda komai tsananin sa komai girman su komai dadewa su da yardar Allah.
Ciwon koda babban lamari ne wanda bai kamata mutum yayi wasa da shi ba,domin yakan kai mutum zuwa barzawu,kuma kamar yadda muka sani jinyar wannan ciwo ba abu ne me sauki ba.
Iya kudin wankin koda ma ya ishi mutum, wani kuma Allah baisa yana da halin daukar wannan nauyi ba,saboda haka ga hanya ta musulunci wacce zaa samu wataka akan wannan cuta cikin sauki.
HANYAR KUWA ITA CE:
Zaa samu man habbatussauda zuma da ruwan dumi,sune kadai zaa samu a hada Kuma insha Allah zaa samu waraka a cikin kankanin lokaci.
Zaa samu ruwan zafi kofi daya zaa saka zuma chokali biyu a zuba a ciki samnan a saka karamin chokali man habbatussauda guda 2 a ciki a juya sosai sannan asha.
Asha safe da yamma wato sau 2 a rana da safe kafin a karya asha sa dare bayan anci abinci shima asha,zaai haka kullum har a warke.
Allah yasa mu dace.
Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👉Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments