Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin saurin kawowa, girman gaba maganin karfin maza da kankancewar gaba. Karin bayani:Maganin saurin kawowa, girman gaba maganin karfin maza da kankancewar gaba.Maganin saurin kawowa, girman gaba maganin karfin maza da kankancewar gaba.Maganin saurin kawowa, girman gaba maganin karfin maza da kankancewar gaba.

 Maganin saurin kawowa, girman gaba maganin karfin maza da kankancewar gaba. Wannan wani sabon hadi ne me sauki domin ganin ka magance matsa...

 Maganin saurin kawowa, girman gaba maganin karfin maza da kankancewar gaba.




Wannan wani sabon hadi ne me sauki domin ganin ka magance matsalar ka ta saurin kawowa da wuri a lokacin saduwa.



Ba tare da kashe kudi ko shan wahala ba abubuwa guda 2 ne zaka samo ka hada ka rika sha a gidan ka.


Ku kalli videon 👇



Amganin citta ga lafiya Musamman maza ma'aurata wajen kara kuzari karin maniy da maganin sanyin mara.

Ga amfanonin citta : 

1. Citta na taimakawa wajen kare sanyi da wasu cututtuka.


2. Yana taimakawa wajen dauke zafin cuta ko ciwon a jiki.

 
3. Citta na taimakawa wajen gudanar da yawan siga a jikin mutum.


4. Citta na taimakawa wajen kawar da zafin kirji da zuciya.


5. Citta na taimakawa wajen rage kiba da kuma kwantar da abinci.


6. Bincike ya nuna cewa citta na taimakwa wajen kare cutan ‘Alzheimer’.

 
7. Citta na habaka gudanar jini a jiki kuma yana kara karfi.


8. Yana taimakwa wajen rage azabar cutan Asthma.


9. Yana taimakwa wajen warkar da cutan daji Domin samun cikakkaen amfaninsa, ayi amfani da danyen citta. 


10. Maganin karfin maza da kara Shaawa ana samun Citta garin ta babban chokali guda daya,zaa hada da zuma chokali 1/4 liter (kwatan lita) zaa hada da wannan zuma din a kwaba sosai sai a rika shan babban chokali daya da safe da yamma tsawon sati 2 insha Allah zaa dace.




Allah yasa mu dace.


Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.


Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 
EMAIL: drmaijalalaini 
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist.


WhatsApp: 08137482786 


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati

Share.

No comments