Maganin rashin dadewa wajen jimai da saurin kawowa da kankancewar gaba da karin girman Azzakari Wasu mazan hatta jima'i basa iyawa har...
Maganin rashin dadewa wajen jimai da saurin kawowa da kankancewar gaba da karin girman Azzakari
Wasu mazan hatta jima'i basa iyawa har sai sunyi amfani da kwayar bature domin samun karfi da kuzari,wasu kuma sukan yi amfani da Delay Spray domin magance sensitivity na Azzakari domin kada suyi inzali da wuri.
Wanda wadan nan lokaci bayan lokaci suna dawowa su zama illa ga lafiyar mutum,tun suna iya hi masa aiki su rage,har daga karshe ya zama sun dena yi masa aiki baki daya.
Wanda wannnan kuma ba karamar matsala bace domin Lafiya tattalin ta ake domin gaba,amma idan ka tagayyara lafiyar ka tun lokacin kuriciyar ka idan girma yazo maza sai dai ka zuba idanuwa kayi kallo.
Domin kuwa duk yanda kake so da Shaawa ta jima'i baza ka iya ba,saboda babu karfi da kuzari bare Azzakarin ka yayi karfi har a samu sa kusanci iyali..
Fitar maniyyi da wuri (rashin yin jima'i kamar yadda ake so) ko kuma a ce ya yi sauri ko kuma ba a dade a jima'i ba.
Wannan matsala ce da ta zama ruwan dare, wasu suna kamuwa da ita ne sakamakon wata cuta, wasu suna fama da matsalar rayuwa ko zamantakewa, wasu kuma suna jin tsoro da firgici.
Wasu kuma ba tare da jima'i ba yana haifar musu da wannan matsala, misali wanda ya rabu da matarsa na tsawon lokaci sannan ya ya dawo shima hakan yana samun sa
Ko wanda baya maida hankali a lokacin safiwa da iyali,yana jima'i hankalin sa yana kan wasu harkokin.
Ka sani.
Sannan yawan tunani da yawan bacin rai da rashin jituwa tsakanin ma'aurata shima yana jawo wannan matsala,saboda haka idan akwai wannan sai a zauna a tattauna a magance matsakar.
Idan kuma wata lalura ce daban to ayi kokari a nemi wadan nan abubuwa ayi amfani dasu ana dacewa da yardar Allah
MENENE NEMI
1. Man Na'a Naa.
2. Man Albasa.
Za'a bukaci rabin kwalbar man Na'a (15ml) da man Albasa kwalba daya (30ml).
In sha Allahu idan kayi haka ko kayi kokari zaka bada labari.
Allah yasa mu dace.
Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👉Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments