Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin rabuwa da matsalar saurin kawowa da raunin mazakuta

 Maganin rabuwa da matsalar saurin kawowa da raunin mazakuta. Duk wanda baya sa karfin gaba yake saurin inzali ko gaban sa yake saurin kwanc...

 Maganin rabuwa da matsalar saurin kawowa da raunin mazakuta.





Duk wanda baya sa karfin gaba yake saurin inzali ko gaban sa yake saurin kwanciya bayan yayi inzali to ga wannan magani permanent solution akan wannan matsala.



Kuma maganin yana aiki akan kowacce matsala ta rashin karfin Azzakari ko wanda baya dadewa a lokacin kusantar iyali yayi kokari ya hada wannan.



Abubuwan da ake bukata



1. Man habbatussauda
2. Zuma
3. Nutmeg oil



Yadda zaa hada.


Nutmeg oil ana samun sa a Islamic chemist baya wahala,da farko zaa samu zuma babban chokali guda 10 sai man habbatussauda babban chokali guda 1 sai Nutmeg oil babban chokali guda 1 zaa hade su waje daya.



Amma dukkan su da aka lissafa kayi kokari ka samu masu kyau,sai a rika shan babban chokali 1 da safe kafin a karya daya da daddare bayan anci abinci.


 Na tsawon sati 2 insha Allah zaka samu yadda kake so insha Allah.


Allah yasa mu dace.

Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.


Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 
EMAIL: drmaijalalaini 
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist.

WhatsApp: 08137482786 

Domin shiga group na Telegram 👉Telegram  


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati

Share.

No comments