MAGANIN CIWON SANYI NA MATA DA MAZA. DON GIRMAN ALLAH IDAN KA KARANTA KAYI SHARE. AKWAI ALAMOMIN DA MUTUN ZAI GANE YANA DAUKE DA CIWON SUNE...
MAGANIN CIWON SANYI NA MATA DA MAZA.
DON GIRMAN ALLAH IDAN KA KARANTA KAYI SHARE.
AKWAI ALAMOMIN DA MUTUN ZAI GANE YANA DAUKE DA CIWON SUNE KAMAR HAKA.
ALAMOMINDA KE NUNA MACE NA DAUKE DA CUTAR SANYI
1. Jin Zafi Lokacin Jima'i
2. Kaikayin Gaba
3. Fitar farin ruwa agaba
4. Gushewar Shaawa
5. Warin GABA.
ALAMOMIN SANYI NA MAZA.
1. Kankancewar Gaba
2. Saurin Inzali
3. Kaikayin Matse matsi
4. Kaikayin Gaba
5. Gushewar Shaawa
6. Da Sauransu.u
ABINDA ZA'A NEMA
1- A samu namijin goro guda 5,
2- a samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 4, ko 5
3- a samu tafarnuwa guda 3 ko
4- lemon tsami guda 1
Sai ayanka su kanana Kuma a jajjaga su, Shikuma lemon tsamin a yanka shi a matsa Ruwan acikin tukunya Kuma ajefa bawon aciki a tafasa su duka, A tace kafin asha, a zuba zuma idan za'asha dan yayi dandano, Asha rabin kofi sau uku 3 a Rana na tsahon sati 2.
Insha Allahu zaa sami waraka
Allah yasa mu dace.
Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👉Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments