Maganin karfin maza yayan citta da Namijin goron cikin sauki. A saukake yadda zaku hada wannan magani da yake da amfani sosai a jikin dan a...
Maganin karfin maza yayan citta da Namijin goron cikin sauki.
A saukake yadda zaku hada wannan magani da yake da amfani sosai a jikin dan adam domin ba iya karfin Namiji yake karawa ba.
Yana kara ruwan maniy yana kara shaawa yana maganin sanyi yana maganin tari da mura yana wanke kirji yana magance saurin kawowa.
Sannan wannan hadin mara aure ma zai iya amfani dashi ba wata matsala,sai dai kar ace zaa rika amfani dashi kullum muddin baka da aure.
Yadda zaa hada shine.
Zaa samu Namijin Goro guda daya kacal,sai yayan citta guda 10 idan kuma kana da ulcer yayan citta guda 3.
Sai ka rika hadawa kana ci har ka cinye baki daya,kullum sau daya zakai amma yana dakyau kaci bayan kayi abinci.
Sannna zaai wannan hadin kullum kamar na tsawon sati guda domin ya rasha jikin ka,zaka fitar da sanyi zaka samu kuzari.
Zai kara maka ruwan maniy,zai maganin saurarin Inzali ga wanda baya dadewa lokacin saduwa da iyali.
Allah yasa mu dace.
Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👉Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments