Sabbin magunguna:

latest

Previous

Amganin citta ga lafiya Musamman maza ma'aurata wajen kara kuzari karin maniy da maganin sanyin mara.

 Amganin citta ga lafiya Musamman maza ma'aurata wajen kara kuzari karin maniy da maganin sanyin mara. Ga amfanonin citta :  1. Citta na...

 Amganin citta ga lafiya Musamman maza ma'aurata wajen kara kuzari karin maniy da maganin sanyin mara.




Ga amfanonin citta : 


1. Citta na taimakawa wajen kare sanyi da wasu cututtuka 


2. Yana taimakawa wajen dauke zafin cuta ko ciwon a jiki.


3. Citta na taimakawa wajen gudanar da yawan siga a jikin mutum.


4. Citta na taimakawa wajen kawar da zafin kirji da zuciya.


5. Citta na taimakawa wajen rage kiba da kuma kwantar da abinci.


6. Bincike ya nuna cewa citta na taimakwa wajen kare cutan ‘Alzheimer’.


7. Citta na habaka gudanar jini a jiki kuma yana kara karfi.


8. Yana taimakwa wajen rage azabar cutan Asthma.


9. Yana taimakwa wajen warkar da cutan daji Domin samun cikakkaen amfaninsa, ayi amfani da danyen citta. 


10. Maganin karfin maza da kara Shaawa ana samun Citta garin ta babban chokali guda daya,zaa hada da zuma chokali 1/4 liter (kwatan lita) zaa hada da wannan zuma din a kwaba sosai sai a rika shan babban chokali daya da safe da yamma tsawon sati 2 insha Allah zaa dace.


Allah yasa mu dace.


Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.


Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :


Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 

FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 

EMAIL: drmaijalalaini 

FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 

WhatsApp: 08137482786 


Domin shiga group na Telegram 👉Telegram  



Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati


Share.

No comments