Sabbin magunguna:

latest

Previous

Amfanin cin Namijin goro da tomtom ga maza.

 Amfanin cin Namijin goro da tomtom ga maza. Wannan hadin mutane sun dade suna jarraba shi,kuma bashi da wata Matsala ga lafiya muddin kayi ...

 Amfanin cin Namijin goro da tomtom ga maza.





Wannan hadin mutane sun dade suna jarraba shi,kuma bashi da wata Matsala ga lafiya muddin kayi amfani dashi yadda akai bayani.



Yana magance matsalolin makogwaro yana wanke kirji yana magance tari mai tsanani ko mura yana magance sanyi sannan yana karawa da namiji karfi jiki dana mazakuta.



Babu wata wahala domin zaka samu tomtom ne kamar guda daya da Namijin goro shima kamar guda sai ka rika hadawa kana taunewa dannan ka hadeyi.




A rana kamar sau guda zakai wannan hadin kuma kayi kamar sati daya kana amfani dashi domin kaga amfanin sa yadda ya dace.



Sannan idan kaima kaji dadin sa zaka iya sanar da yan uwa domin suma su gwada don nasan zaiyi musu amfani da yardar Allah.



Allah yasa mu dace.


Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.


Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :



Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 
EMAIL: drmaijalalaini 
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist .


WhatsApp: 08137482786 


Domin shiga group na Telegram 👉Telegram  


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati

Share.


No comments