Yadda za kuyi hadin ganyen kuka domin samun kuzari dadewa wajen saduwa da karfin gaba. Yan uwa da suka dade suna bin mu a wannan kafa mai A...
Yadda za kuyi hadin ganyen kuka domin samun kuzari dadewa wajen saduwa da karfin gaba.
Yan uwa da suka dade suna bin mu a wannan kafa mai Albarka sunsan bayani akan wannan hadin domin kowa kun taba bayani akan sa.
Kuma abinda yasa muka sake kawowa shine saboda sauran yan uwa suma su amfana kuma fa'idar taba da karfin gaske da kuma tasiri wajen karawa namiji karfi da kuzari.
Kuma fa'ida ce da yan uwa da dama suka jarraba kuma suka ga dacewar ta,tana hana idan kayi inzali gaban ka yayi saurin kwanciya kuma tana maganin saurarin kawowa.
Abubuwan da suka nema sune:-
1. Ganyen kuka
2. Citta.
3. Tafarnuwa
4. Kanunfari
5. Masoro
Yadda zaka hada su
Da farko ganyen kuka kamar guda 5 a shanya a inuwa bayan ya bushe zaa samu garin citta rabin chokali garin kanunfari rabin chokali garin Tafarnuwa rabin chokali garin masoro chokali 1.
Zaa hade su waje daya a dake su sosai sai a rika diban rabin karamin chokali ana zubawa a ruwan shayi ba madara asha da safe asha da dare minti 40 kafin a kusanci iyali.
Zaai haka na tsawon sati 1 insha Allah zaka bada labari kuma jaka ji dadin wannan fa'ida sosai matukar kayi ta yadda mukai bayani.
Allah yasa mu dace.
Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments