Sabbin magunguna:

latest

Previous

Shayin da yake kone sanyin mara komai tsananin sa na maza da mata fisabilillah

 Shayin da yake kone sanyin mara komai tsananin sa na maza da mata fisabilillah. Matsalar sanyin mara matsala ce wacce take addabar mutane m...

 Shayin da yake kone sanyin mara komai tsananin sa na maza da mata fisabilillah.






Matsalar sanyin mara matsala ce wacce take addabar mutane maza da mata masu aure harda wadan da basu da aure.




Kuma cuta ce wacce take shigar mutum ba tare daya sani ba sai bayan wani lokaci yayin sa ya fara ganin alamomin ta.



Ga kadan daga Alamomin cutar sanyin mara.




1. Dauke sha'awa
2. Fitar farin ruwa daga gaba
3. Tsagewar farji
4. Fitar kuraje a gaban mace ko namiji
5. Saurin inzali.
6. Ciwon idanu,har yakan sa a daina gani
7. Fiyar kuraje a jiki ko wani sashe na jiki
8.fitar kuraje a baki da makogaru 



Amma fa bacterial infection suna da yawa,amma mu masu maganin hausa duk suna daya ake kiran su dashi wato sanyin mara.



Amma a ilimin zamani na likitanci suna da sunayen su daban daban ga kadan daga cikin su 



1. Candida
2. Pelvic inflammatory disease(pid)
3. Gonorrhea
4. Urinary tract infection
5. Chlamydia
6. bacterial vaginosis


Wadan nan sune kadan daga cikin su,sai dai ta hanyar alamomi kusan baa iya banbancewa domin wasu lokutan suna da makamantan alamu,saboda haka aje ga likita domin sanin kalar wanda mutum yake dauke dashi.



Amma ga kowannne a cikin su ga hanyar da zaa magance shi insha Allah.

Ga bayanin yadda zaa magance matsalar 👇

Allah yasa mu dace.

Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :



Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 
EMAIL: drmaijalalaini 
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 



WhatsApp: 08137482786 

Domin shiga group na Telegram 👉Telegram  


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati

Share.

No comments