Shin da gaske ne yawan saka waya a Aljihun wando yana rage yawan maniy. A wani bincike da akai a kwanakin baya ya bayyana dalilin da yasa w...
Shin da gaske ne yawan saka waya a Aljihun wando yana rage yawan maniy.
A wani bincike da akai a kwanakin baya ya bayyana dalilin da yasa wayar ka zata iya jawo maka barazana wajen samuwar maniy naka.
Inda binciken ya nuna cewa zama ka iya samun barazana wajen haihuwa Sanadiyyar wayar ka muddin kana yawan sakawa a aljihu na wandon ka.
Bincike ya bayyana cewa a cikin waya akwai wani abu wanda shine yake iya jawo wannan Matsala daya kamata ace mutum ya sani domin kaurawace wannan damuwa.
Shin da gaske ne ko aa?
Don karin bayani karanta cikakken binciken da masana sukai akai👇
Allah ya tsare mu ya kare mu.
Maijalalaini Islamic medicine 08137482786
Mun gode
No comments