Sabbin magunguna:

latest

Previous

Sabon hadin da magidanci zaiyi domin ya samu damar dadewa yana saduwa karin shaawa da jima'i sau 3 a dare.

 Maganin saurin kawowa,karin ruwan maniy kankancewar gaba da saurin inzali . Wannan hadin duk wanda yayi kokari yayi amfani dashi insha Alla...

 Maganin saurin kawowa,karin ruwan maniy kankancewar gaba da saurin inzali .






Wannan hadin duk wanda yayi kokari yayi amfani dashi insha Allah sai yayi min Addu'a kuma ya sanar da yan uwa shima.



Wannan hadi ne na Musamman domin ana samun abubuwa da yawa a cikin wannan fa'ida, magance kankancewar gaba karin ruwan maniy karin shaawa da kuma jin dadi a lokacin saduwa.


Sannan wannan fa'ida ce me sauki da kuma karfi da tasiri ga duk wanda yayi kokari yayi wannan hadin,amma fa banda marasa Aure😀



Domin sanin yadda zaka hada wannan maganin ga bayanin ku kalla 👇


GA WANI HADI NA MUSAMMAN SHIMA KU JARRABA 


Wannan magani ne na Musamman wanda aka gwada aka tabbatar da aikin sa bangaren dadewa ana saduwa da iyali da maganin karfin maza da sanyi da kuma kara ruwan mani.



Ba tare da dogon bayani ba idan kasan kana da daya cikin damuwar nan sai ka samu abubuwa kamar haka:



1. Kurkur (Tumeric)

2. Kanunfari (Clove)



Zaa samu Garin kurkum babban chokali 7 sai kanunfari Babban chokali guda 3 zaa hade waje daya sai a rika diban rabin chokali karami(half teaspoon) ana zubawa a cikin madara ta ruwa ko nono ko kunu ko shayi asha safe da dare tsawon sati 2 insha Allah zaa dace.





Allah yasa mu dace.



Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.

Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.



SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :



Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 

FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 

EMAIL: drmaijalalaini 

FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 

WhatsApp: 08137482786 



Domin shiga group na Telegram 👉Telegram  





Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati



Share.

No comments