Sabon hadin da ake yi da kwai wanda ake samun karfi da magance kankancewar gaba da jima'i yadda ake so. Kowanne lokaci burin mu shine t...
Sabon hadin da ake yi da kwai wanda ake samun karfi da magance kankancewar gaba da jima'i yadda ake so.
Kowanne lokaci burin mu shine taimake yan uwa da hanyoyin da zasu bi domin su magance matsalar da take damun su .
A yau ma kamar kullum nazo muku da wannan fa'ida ta Musamman don magance matsala wacce ake samun ta tsakanin ma'aurata ta bangaren Namiji.
Wanda baya iya gamsar da matar a yayin saduwa,ko wanda gaban sa baya da karfi ko wanda yake saurin zuwan kai.
To ga wannan fa'idar ayi kokari ayi amfani da ita domin a magance wannan damuwa saboda gudun samun matsala a zamantakewar aure.
Don haka ka videon na bayanin ku kalla 👇
Sannan ga wani hadi shima zaku ji dadin sa sosai.
Da farko zaka samu wadan nan abubuwa kamar haka.
1. Man shanu
2. Garin kammun (Cumin seed)
Kammun ana samun sa a wajen masu Islamic chemist baya wahala,idan aka same shi zaa dake shi sosai sai yayi laushi a tankade shi.
Sai a samu man shanu amma danye,zaa kwaba wannan garin kammun din da man shanu amma kar yayi kauri da yawa.
Yadda ake sha shine,ana diban karamin chokali a rika zubawa a nono ko kunu ko yogurt ana sha da safe da kuma dare,ayi tsawon sayi 2 insha Allah zaa samu yadda ake bukata.
Allah yasa mu dace.
Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments