Maganin saurin kawowa, girman gaba maganin karfin maza da kankancewar gaba. Ba shakka lallai wannan fa'ida ta kuke karantawa fa'ida...
Maganin saurin kawowa, girman gaba maganin karfin maza da kankancewar gaba.
Ba shakka lallai wannan fa'ida ta kuke karantawa fa'ida ce wacce Al'umma da dama sukai amfani da ita kuma tayi musu tasiri wajen maganin shaanin daya shafi jima'i.
Wannan fa'ida nayi bayanin ta a YouTube a channel namu MAIJALALAINI TV kuma Alhamdulillah mutane da yawa sun kira ni akai domin godiya da kuma tabbatar min da cewa wannan fa'ida tana aiki sosai.
Hakan yasa naga ya dace ya rubuta ta ga sauran Al'umma domin suma su samu su amfana da ita wajen magance abinsa yake damun su bangaren zamantakewar aure.
Wannan fa'ida tana kara Shaawa sannan tana kara ruwan maniy tana maganin saurarin Inzali tana karawa namiji shaawa da kuzari da nishadi da jin dadi a lokacin saduwa da iyali.
Abubuwan da zaka samo domin hadawa sune abubuwa kamar haka
1. Ganyen kuka
2. Citta
3. Kanunfari
4. Tafarnuwa
Da farko zaa samu ganyen kuka guda 5 a shanya ya bushe a inuwa,sannan a samu garin citta karamin chokali Garin Tafarnuwa karanin chokali kanunfari chokali 1.
Zaa hade su waje daya a dake su sosai,sai a rika diban rabin karamin chokali ana zubawa a ruwan shayi ba madara ana sha da safe da dare minti 30 kafin a kusanci iyali.
Zaai wannan hadin na tsawon sati 1 insha Allah zaa samu kuzari karfi da kuma dadewa ana jima'i da rashin saurin kwanciyar gaba.
Allah yasa mu dace.
Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👉Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments