Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin saurin inzali kankancewar gaba dadewa ana jima'i da karin ruwan mani.

 Ga hadin da zaka sha idan kana so ka dade kana jimai. Wannan magani ne na Musamman wanda aka gwada aka tabbatar da aikin sa bangaren dadewa...

 Ga hadin da zaka sha idan kana so ka dade kana jimai.



Wannan magani ne na Musamman wanda aka gwada aka tabbatar da aikin sa bangaren dadewa ana saduwa da iyali da maganin karfin maza da sanyi da kuma kara ruwan mani.


Ba tare da dogon bayani ba idan kasan kana da daya cikin damuwar nan sai ka samu abubuwa kamar haka:


1. Kurkur (Tumeric)

2. Kanunfari (Clove)


Zaa samu Garin kurkum babban chokali 7 sai kanunfari Babban chokali guda 3 zaa hade waje daya sai a rika diban rabin chokali karami(half teaspoon) ana zubawa a cikin madara ta ruwa ko nono ko kunu ko shayi asha safe da dare tsawon sati 2 insha Allah zaa dace.



Allah yasa mu dace.


Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.

Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :


Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 

FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 

EMAIL: drmaijalalaini 

FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 

WhatsApp: 08137482786 


Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo



Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati


Share.

No comments