MAGANIN SANYIN MARA(INFECTION): IDAN KA KARANTA KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU ANFANA:.. Bayani gane da maganin sanyin mara(infecti...
MAGANIN SANYIN MARA(INFECTION):
IDAN KA KARANTA KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU ANFANA:..
Bayani gane da maganin sanyin mara(infection)wanda a wannan zamani yake addabar maza da mata masu aure da marasa aure, insha Allah ga maganin sa.
Kamar masu fama da
1. Kaikayin gaba
2. Zafin fitsari
3. Ciwon mara
4. Fitar farin ruwa
5. Fitar kuraje
6. Kankantar gaba.
7. Daukewar sha'awa.
Dadai sauran matsaloli da sanyin ke haddasawa su insha Allah indai suka juri yin wannan hadi Allah zai basu waraka,kuma zasu sami sauki.
Amma wani jan hankali guda.
Mutane da yawa suna da gaggawa wajen neman magani,babu yadda zaai kana dauke da ciwo tsawon wasu shekaru ya riga yayi maka katutu(chronic)sannan kace zaka sha maga cikin kankanin lokaci ka samu sau.
Bawai hakan baya faruwa bane, amma dai a rika bi a hankali da kuma bin ka'ida domin samun dacewa.
ABINDA ZA'A NENA:
1. Garin Kusdul hindi
2. Garin habbatussauda
3. Lemon tsami🍋
4. Lemon zaki.🍊
YADDA ZAA HADA.
Da farko zaka samu garin habbatussauda kamar chokali 10 cikakke garin kusdul chokali 20 cikakke shima, sai ka hade su waje daya ka chakuda.
Zaa rika diban hadin kullum chokali 1 da lemon tsami guda 2 lemon zaki guda 2 duk a hada a tafasa da ruwa cikin kwanan sha bayan an tafasa shi sai a sauke a tace shi a rika sha sau 4 a rana kofi dai dai.
Idan kana da iyali tare zaku sha kullum haka har wata 1.
Insha Allah zaa samu sauki da waraka daga Allah.
Allah yasa mu dace.
Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👉Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments