SAHIHIN MAGANIN ULCER GYANBON CIKI. DON ANNABIN RAHMA AYI SHARE. Daga dan uwan ku DrMaijalalaini 08137482786 Masu fama da Ulcer ga waraka d...
SAHIHIN MAGANIN ULCER GYANBON CIKI.
DON ANNABIN RAHMA AYI SHARE.
Daga dan uwan ku DrMaijalalaini 08137482786
Masu fama da Ulcer ga waraka daga Allah ta samu,duk mai fama wannan lalura yayi kokari yayi amfani da wannan fa'ida zai dace da yardar Allah.
ABINDA ZAA NEMA.
1. Yayan bagaruwa,ko garin.
2. Madarar ta ruwa(peak milk)
Za'a samu yayan baga ruwa a dake su suyi laushi sosai,a tankade shi da rariya.
Sannan a samu nono mai kyau ko madarar shanu,ko madara ta ruwa,kofi daya.
Sai a debi garin chokali 1 karami(tea spoon),a zuba a cikin madarar a juya sosai asha da safe kafin aci abinci.
Wannan fa'ida an jarraba kuma an dace,Allah kuma yasa duk wanda ya jarraba ya dace.
Allah yasa mu dace.
Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments