Maganin matse gaba na mace yadda zata matse tamkar bata San Namiji ba. Idan kina da Aure kike son ki gyara ko kin taba Aure zaki yi wani au...
Maganin matse gaba na mace yadda zata matse tamkar bata San Namiji ba.
Idan kina da Aure kike son ki gyara ko kin taba Aure zaki yi wani auren,ko wacce ta samu matsala ta fyade insha Allah idan kikai wannan hadin zaki matse kamar baki san Namiji ba.
Abinda zaki da farko shine zaki samu wadan nan abubuwa guda 3 wanda babu wahala wajen samun su.
1. Yayan Hulba
2. Bagaruwa
3. Ganyen magarya
Da farko idan kika samu yayan hulba kamar chokali 1 babban zaki samu bagaruwa kamar guda 3 sannan garin ganyen magarya karamin chokali zaki hade su waje daya ki daka su.
Sai ku zuba ruwa kofi 3 ki tafasa sosai,zai ki sauke ki tace sannan ki zuba a filas ,zaki rika tsarki dashi kamar sau 3 a rana.
Yana matse gaba cikin kankanin lokaci yana maganin bushewar gaba yana maganin infection yana kara Niima da shaawa ga mace.
Allah yasa mu dace.
Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👉Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments