Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin karfin mazakuta da Saurin da rashin karfin gaba

 Maganin karfin mazakuta da Saurin da rashin karfin gaba. Yan uwa barkan ku da zuwa wannan shafi namu mai Albarka,a yau bayani ne zaku rubut...

 Maganin karfin mazakuta da Saurin da rashin karfin gaba.






Yan uwa barkan ku da zuwa wannan shafi namu mai Albarka,a yau bayani ne zaku rubuta muku akan maganin matsalolin da suke damun yan uwa maza a wannan lokacin.



Wato matsalolin da suka shafi Gamsar da iyali a wajen kwanciyar sunna,da yawa yanzu yan uwa sunyi laushi wasu bama sa iya kwanciyar har sai akwai kwayar bature.



Wani ma gaban nasa baya tashi yadda ake so,zaka ga yayi laushi da yawa wanda ko saduwa bazai iyayi dashi a wannan yanayin ba.



Wan kuma idan yaje sai kaga baya wani dadewa baya wuce minti 3 wani ma ko minti 2 na kirki bayayi sai ya kawo daga nan Kuma zance ya kare.


To indai kana fama da irin wannan matsala insha Allah ga wanna hadin kayi kokari ka jarraba ba shi insha Allah Zaka dace.




Zaa Nemi



1. Garin Hulba
2. Kanunfari
3. Madara


Yadda zaa hada shine zaa samu Hulba chokali 5 kanunfari chokali 2 zaa hade su waje daya a dake su sosai,sai a rika diban karamin chokali ana sha a madara ta ruwa ko Nono ko yugourt sau 2 a rana.



Zaka iya sha a kunu ko koko shika sau 2 a rana ake sha tsawon sati 2 insha Allah zaka rabu da wannan matsala.



Allah yasa mu dace.

Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 
EMAIL: drmaijalalaini 
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 
WhatsApp: 08137482786 

Domin shiga group na Telegram 👉Telegram  


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati

Share.

No comments