Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin kaikayin matsematsi da dadewar matsematsi

 Maganin kaikayin matsematsi kaikayin gaba da kurajen gaba. Matsalar kaikayin matsematsi yana faruwa da mutum wani lokacin koda ba tare da m...

 Maganin kaikayin matsematsi kaikayin gaba da kurajen gaba.





Matsalar kaikayin matsematsi yana faruwa da mutum wani lokacin koda ba tare da matsalar infection ba.



Ma'ana bawai iya sanyin mara ne yake kawo shi ba wani lokacin yana faruwa ne haka kawai saboda wasu dalilai.



Akwai kaikayin matsala da zaka samu a lokacin da kake motsa jiki,wani lokacin kuma matsematsin ka zai iya maka kaikai lokacin da ka saka underwear wanda yake ya matse ka da yawa.



Kaikayin matsematsi kadan yake farawa kana sosowa wajen yana zama ciwo a hankali zaka ga wajen ya zama kamar kunewa kayi,idan kuma ruwa yana taba wajen ko danshi sai kaji yana wari mara dadi.



Saboda haka tsafta ta zama dole idan ka fama da wannan matsala,yawan sauya underwear akai akai,barin wajen ya bushe sosai kafin a saka kaya, kauracewa sabulai masu sinadarainwanda yake da karfi.



Sannan a Nemi man darbejiya (man maina) ko man dogon yaro a wata Hausar,a rika shafawa a wajen idan anyi wanka da lokacin da zaa kwanta.


Insha Allah zaa samu waraka a kankanin lokaci.




Allah yasa mu dace.

Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :


Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 
EMAIL: drmaijalalaini 
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 
WhatsApp: 08137482786 

Domin shiga group na Telegram 👉Telegram  


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati

Share.

No comments