Hadi na Musamman da ake yi da kubewa wanda yake magance kankancewar gaba kowanne iri da karfin maza. Wannan hadin magani ne na Musamman wan...
Hadi na Musamman da ake yi da kubewa wanda yake magance kankancewar gaba kowanne iri da karfin maza.
Wannan hadin magani ne na Musamman wanda zamu yi muku bayani wanda yake magance matsalolin mazakuta kamar kankancewar gaba raunin gaba da sanyin mara.
Kuma wannan hadin duk wanda ya jarraba shi zai samu biyan bukata a bangaren matsalolin,kuma duk wata matsala tada jawo maka gaban naka ya kankance insha Allah zaa samu waraka.
Koda sanyi ne ya zama gaban naka ya kankance ko matsalar istim'nai koma wata matsala ce ta jawo gaban ka ya kankance insha Allah zai dawo normal kamar yadda yake.
Domin sanin yadda zaka hada wannan hadin ga videon nan ku kalla 👇
Sannan ga wani hadi shima zaku ji dadin sa sosai.
Da farko zaka samu wadan nan abubuwa kamar haka.
1. Man shanu
2. Garin kammun (Cumin seed)
Kammun ana samun sa a wajen masu Islamic chemist baya wahala,idan aka same shi zaa dake shi sosai sai yayi laushi a tankade shi.
Sai a samu man shanu amma danye,zaa kwaba wannan garin kammun din da man shanu amma kar yayi kauri da yawa.
Yadda ake sha shine,ana diban karamin chokali a rika zubawa a nono ko kunu ko yogurt ana sha da safe da kuma dare,ayi tsawon sayi 2 insha Allah zaa samu yadda ake bukata.
Allah yasa mu dace.
Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👉Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments