Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin dadewa ana jima'i kankancewar gaba da sanyin mara

 Maganin dadewa ana jima'i kankancewar gaba da sanyin mara. Ina wadan da suke da matsala ta rashin dadewa lokacin saduwa,ko gaban su ya ...

 Maganin dadewa ana jima'i kankancewar gaba da sanyin mara.





Ina wadan da suke da matsala ta rashin dadewa lokacin saduwa,ko gaban su ya takure ya zama karami kamar na yara ko sanyin mara ga magani insha Allah.



Zaka sami wadan nan abubuwa guda 3;


1. Zuma
2. Namijin goro
3. Lemon tsami

Yadda zaa hada su 



Da farko zaa samu Namijin Goro guda 5 masu kyau a bare su a yayyan ka ko a daka sama-sama,sai a kawo lemon tsami guda daya ruwa kofi daya a hada a dora a kan wuta lemon tsami zaa zuba ruwan a hada da bawon ne a tafasa.


Sai ya tafasa sosai sai a sauke a tace a rana 2 asha rabi da safe rabi da dare awa daya karfin kusanta, abubuwan da aka dafa kuma zaa aje washe gari a sake amfani dasu,sai anyi amfani dasu sau 3 sai a zubar.


Zaai haka na sati 2 ne insha Allah zaa smau waraka da biyan bukata insha Allah.


Daga maijalalaini Islamic chemist 08137482786
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 
EMAIL: drmaijalalaini 
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 
WhatsApp: 08137482786 



Domin shiga group na Telegram 👉Telegram  


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati

Share.

No comments