Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin da zaka dade kana jama'i saurin kawowa da kankancewar gaba

 Maganin kankancewar gaba saurin kawowa da rashin kuzari A yayin da wasu mata suke son Namiji wanda zai iya kasancewa dasu na a kalla minti ...

 Maganin kankancewar gaba saurin kawowa da rashin kuzari





A yayin da wasu mata suke son Namiji wanda zai iya kasancewa dasu na a kalla minti 30 zuwa sama,sai ka samu shi Namijin ko minti 5 ta kirki baya iyawa.


Wasu matan kuma suna da bukata na akalla ayi jima'i dasu sau 3 a dare,sai ka samu daya ma sai anyi dabaru ake iyawa,wanda hakan yana jawo sabani tsakanin ma'aurata.


To Indai kana daya daga cikin wadan da suke cikin wannan hali kayi kokari ka hada wannan sirrin kayi amfani dashi insha Allah zaka dawo da martabar ka a wajen iyali.


Zaka samu


1. Kammun (Cumin seed)
2. Hulba (Fenugreek)
3. Citta (Ginger)


Yadda zaka hada.


Zaka samo garin kammun Babban chokali guda 7 sai hulba babban chokali guda 4 sannan citta garin ta Babban chokali guda 2 duka a hade waje daya a dake su sosai.


Yadda zaa sha shine ana zuba rabin karamin chokali a madara ta ruwa ko nono ko yugourt ko kunu ko koko asha safe da dare na tsawon sati 3 insha Allah ana dacewa.


Allah yasa mu dace.


Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 
EMAIL: drmaijalalaini 
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 
WhatsApp: 08137482786 

Domin shiga group na Telegram 👉Telegram  


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati

Share.

No comments