Maganin ciwon hakori fisabilillah. Masu fama da matsala ta ciwon Hakuri kowanne iri insha Allah ga magani mai sauki domin magance wannan ma...
Maganin ciwon hakori fisabilillah.
Masu fama da matsala ta ciwon Hakuri kowanne iri insha Allah ga magani mai sauki domin magance wannan matsala ba tare da kashe kudade ba😀
Sai ka nema man Kanunfari da kuma garin kanunfari,shi man Kanunfari ana saidawa amma shi garin kanunfari zaka daka shi ne sai kayi amfani dashi.
Idan hakorin naka ciwo yake sai a bari idan zaka kwanta a kuskure baki da ruwan dumi,sai a dangwali man da auduga a makala a wajen zuwa safiya sai a cire.
Idan kuma rami ne hakorin yayi,sai a samu garin kanunfari kadan a kwaba da man Kanunfari din sai a lika a wajen da yayi rami idan zaa kwanta zuwa safiya sai a kuskure baki dashi.
Ayi kamar na kwana 3.
Allah yasa mu dace.
Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👉 Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments