Magani da hanyoyin da zaa bi a magance matsala saurin inzali da saurin kawowa a lokacin jima'i. Maigida bai kamata kafara tunanin biyan...
Magani da hanyoyin da zaa bi a magance matsala saurin inzali da saurin kawowa a lokacin jima'i.
Maigida bai kamata kafara tunanin biyan buqatarka ba kafin ta iyalinka. Kasani wannan iyalinka ce, biya mata buqata wajibi ne a kanka, ba wace ka daukoce domin zina ba.
Wannan tunanin zaisa nan da nan kayi saurin kawowa kafin ita. Galibi wannan tafi faruwa ga auren fari wajen maza, tareda rashin samun wannan ilimin.
to wannan damuwar takan taru a zuciyar matarka har ya zamana bata iya kawowa, sai tayi ta haihuwa ba tare dajin dadin saduwar ba.
Hakanan dadewa ba a sadu ba yakan janyo wannan matsalar ta saurin kawowa. Hanyoyin magance wannan babbar matsala su ne kamar haka:-
Hadin maganin da zakai jima'i minti 40 baka kawo ba
1) Kayi qoqarin shafa gabanka in kaji zaka kawo sai ka bari, ka sakeyi har kamar uku a kwana uku cikin mako guda.
2) Kanemi tsawaita lokacin kawowar, in kaji kafara sama sai kazare sai hankalinka ya kwanta saika mayar, wannan yana da kyau sosai.
3) Idan sha'awarka tafara sama sai kazaro ka wanke da ruwan sanyi, kashare da tsumman da yasha ruwan sanyi, sannan ka mayar. (Ban da mai sanyin qanqara yakan cutar).
4) Idan iyalinka ce aqasa, tabbas akwai saurin kawowa da wuri saboda saurin zuwan jini gabanka, amma in itace a sama bazaka sami wannan qarfin ba (amma shima da 'yar matsala kamar yadda Ibn Qayyim ya fadi).
5) Amfani da condom albashi a dan huda gaban yadda ruwanka zai fita, kana iya hada biyu in har kana jin susarta.
6) Idan sha'awarka tafara motsawa saika zarota, matarka tadora babban yatsarta a bisa kan ta6aryarka manuniyarta a qasa saita matse da dan qarfi ta ci gaba da matsewa, zaka danji zafi, nan take sha'awar za ta kintse, dan anjima kadan saika mayar, to amma fa kasani duk bayanan kar kabari sai sha'awarka tagama haduwa.
A wannan lokacin ba wani abu da zai iya taimakonka, wadannan hanyoyi sukan taimaka da kashi 95/100, sai yin amfani da maganin dagawar sha'awa wato (Prozac) likitoci sun sanshi, amma magungunan da ake yawan sayarwar nan gaskiya suna rage jin dadi.
Maganin matsalolin da istim'nai ya haifar
Idan kai mai saurin kawowa ne, kuma daka kawo gabanka zai kwanta (sabo da irinka kenan), to kada kasauka, kaci gaba da qoqari, wannan yauqin ba zai jima ba zai daskare, hakan zai taimake ka kasake miqewa ko kuwa ita uwargidan ta sami abin da take buqata.
KA NISANCI SON KAWOWA A ZUCIYARKA YIN HAKAN ZAI TAIMAKA SOSAI. Kuyi hakury kada kuga na zafafa harkar addini saida gyara, wadansunku suna fama da wannan matsalar amma kunya takan hanasu. Allah kayi mana maganin abinda yafi Qarfinmu.
Ga bayanin maganin da zaka hada domin ka dade kana jima'i baka kawo ba
Allah yasa mu dace.
Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👉Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments