Sabbin magunguna:

latest

Previous

Hadin da zakai domin samun dadewa wajen iyali da damar da zakai jima'i sau 3 a dare

 Maganin Jima'i sau 3 a dare kankancewar gaba da saurin kawowa. A yau kamar yadda muka saba mun sake kawo muku sabon magani da karfin ma...

 Maganin Jima'i sau 3 a dare kankancewar gaba da saurin kawowa.




A yau kamar yadda muka saba mun sake kawo muku sabon magani da karfin maza wanda zaka samu kayi jima'i sau 3 a dare.



Akwai wanda zaka ga yazo ga iyalin sa amma ana cikin wasanni ma sai kaga yayi inzali,bama dare da ya fara tarayya ba,wannan babbar matsala ce a zamantakewar aure.



Wannan hadi ne na Musamman da muke badawa fisabilillah mutum ya hada a gida domin ya samu ya rabu da matsalar sa insha Allah.



Da farko zaka samu wadan nan abubuwa kamar haka.



1. Man shanu
2. Garin kammun (Cumin seed)


Kammun ana samun sa a wajen masu Islamic chemist baya wahala,idan aka same shi zaa dake shi sosai sai yayi laushi a tankade shi.



Sai a samu man shanu amma danye,zaa kwaba wannan garin kammun din da man shanu amma kar yayi kauri da yawa.



Yadda ake sha shine,ana diban karamin chokali a rika zubawa a nono ko kunu ko yogurt ana sha da safe da kuma dare,ayi tsawon sayi 2 insha Allah zaa samu yadda ake bukata.



Allah yasa mu dace.

Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.



Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.



SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :



Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 
EMAIL: drmaijalalaini 
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 
WhatsApp: 08137482786 

Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati

Share.


No comments