Maganin girman gaba da kankancewar gaba da kuma kaurin gaba. Idan mazakutar ka tayi kasa da inchi 4 masa suka ce kana daga cikin masu matsa...
Maganin girman gaba da kankancewar gaba da kuma kaurin gaba.
Idan mazakutar ka tayi kasa da inchi 4 masa suka ce kana daga cikin masu matsalar kankancewar gaba,sannan udan kana da inchi 5.1 zuwa sama wannan lahiyar ka kakau zaka gansar da mace ba tare da fargaba ba.
Amma fa yau da gobe idan gaban ka bashi da girma sosai,ana saduwa ana haihuwa farjin iyalin ka zai iya zama yana bukatar gaban naka ya kara fiye da yadda yake,domin bata ji ya dena kai mata yadda ya kamata.
To insha Allah ga wanda yake da Aure ko mara auren da yake son gaban sa ya kara girma to yazo yayi amfani da wannan fa'ida.
Zaa samu.
1. Man Kantu (sesame oil)
2. Man Kanunfari (clove oil
3. Man hulba (Fenugreek oil)
4. Man Na'a Na'a (Mint oil)
Zaa hade su waje daya kowanne idan aka samu kamar 30 mil zaa zuba man kantu da man hulba da kanunfari kowanne duka,amma Na'a Na'a zaa saka rabi ne a hade waje daya.
Zaka rika massage nashi a gaban ka safe da kuma dare,idan ka shafa bayan awa daya sai ka wanke tsawon wata daya,sannan idan kana da iyali karka sadu dasu sai ka wanke,
Allah yasa mu dace.
Daga Maijalalaini Islamic medicine mai bukatar hadadde 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👉 Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments