Ga wani sabon hadin Namijin goro da gyada Domin magance saurin kawowa da karin ruwan maniy da dadewa wajen jima'i. Ba shakka lallai wan...
Ga wani sabon hadin Namijin goro da gyada Domin magance saurin kawowa da karin ruwan maniy da dadewa wajen jima'i.
Ba shakka lallai wannan fa'ida ta kuke karantawa fa'ida ce wacce Al'umma da dama sukai amfani da ita kuma tayi musu tasiri wajen maganin shaanin daya shafi jima'i.
Wannan fa'ida nayi bayanin ta a YouTube a channel namu MAIJALALAINI TV kuma Alhamdulillah mutane da yawa sun kira ni akai domin godiya da kuma tabbatar min da cewa wannan fa'ida tana aiki sosai.
Hakan yasa naga ya dace ya rubuta ta ga sauran Al'umma domin suma su samu su amfana da ita wajen magance abinsa yake damun su bangaren zamantakewar aure.
Wannan fa'ida tana kara Shaawa sannan tana kara ruwan maniy tana maganin saurarin Inzali tana karawa namiji shaawa da kuzari da nishadi da jin dadi a lokacin saduwa da iyali.
Abubuwan da zaka samo domin hadawa sune abubuwa kamar haka:-
Na farko shine zaka samo Namiji goro kamar guda goma 10 zaka shanya su bushe a inuwa amma ka fara yayyanka su kanana domin su bushe da wuri,idan ya bushe zaa dake shi yayi laushi.
Sannan abu na biyu zaka samo Gyada Soyayyiya (Amarau) zaa gyara ta ka hafe da wannan Garin Namijin goron ka dake sosai,gyadar zaa samo kamar rabin gwangwani ne.
Sai a rika diban karamin chokali (Teaspoon) ana zubawa a mafara ta ruwa ana sha,ko a sha a yogurt ko nono ko kunu ko koko sau 2 a rana tsawon sati 2 insha Allah zaa dace.
Allah yasa mu dace.
Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👉Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments