Duk wanda baya iya jima'i sau 3 minti 20 ga magani insha Allah Indai kana Namiji baka iya gamsar sa iyalin ka lallai kana da babbar Mat...
Duk wanda baya iya jima'i sau 3 minti 20 ga magani insha Allah
Indai kana Namiji baka iya gamsar sa iyalin ka lallai kana da babbar Matsala wacce yana da kyau kuma ace ka magance ta ,domin gudun samun matsala tsakanin ka da iyalin ka.
Don haka ga wata hanya mai sauki domin samun waraka akan wannan lamari,da shaani domin a gamsar da iyali a sauke musu hakkin su a zauna lafiya.
Hadin kuwa shine
1. Na'a Na'a
2. Zuma
3. Lemon tsami.
Yadda zaai dasu;
Zaa samu Na'a Na'a kamar kunne 20 sai a wanke sosai a zuba mata ruwa kofi 1 a matsa lemon tsami guda daya a matsa a saka bawon a ciki a tafasa sosai,bayan an sauki a barshi ya wuce sai a zuba Zuma chokali 2 a ciki.
Zaa shanye wannan hadin awa daya kafin a kusanci iyali bayan anci abinci, insha Allah idan ka dage da wannan hadin zaka zama cikakken Namiji,domin kuwa kana da iyali baka sauke hakkin ka akwai sauran ka.
Allah yasa mu dace.
Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👉Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments