Sabbin magunguna:

latest

Previous

AMFANIN SHAN KANIN FARI DA MADARA

 AMFANIN SHAN KANIN FARI DA MADARA Da yawa mutane suna neman magani ne,amma sai su tsallake asalin magani su tafi neman wani abu daba bisa r...

 AMFANIN SHAN KANIN FARI DA MADARA




Da yawa mutane suna neman magani ne,amma sai su tsallake asalin magani su tafi neman wani abu daba bisa rashin sani.


A yau insha Allahu zan sanar daku 2 daga cikin amfanin shan Garin kaninfari da madara ta ruwa


1. Yana magance matsalar saurin kawowa


Matsalar saurin kawowa matsala ce da take damun mafi yawan magidan ta a wannan lokaci musamman ma wadan da basu da manyan shekaru,wanda hakan a tare dasu babbar illa ce da kuma barazana a zamantakewar su da abokan zaman su.


2. Matsalar infection.


Infection wanda aka fi kira da sanyin mara,shima yana daga cikin ciwokan dake dakun jama'a mata da maza yan mata da zawarawa kai harda matasa.


Shin ta wacce hanya zaa iya magance wadannan matsaloli da kaninfarin???


ZAA NEMI.


1. *Garin kaninfari*

2. *Madara ta ruwa*


Zaa samu garin kaninfari rabin karamin chokali a zuba a ciki karamin kofi na madara ta ruwa a juya sosai sannan a sha,ana sha ne sau daya a rana na tsawon kwana 7 kacal.


Allah yasa mu dace.


Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.

Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :


Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 

FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 

EMAIL: drmaijalalaini 

FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 

WhatsApp: 08137482786 


Domin shiga group na Telegram 👉Telegram


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati


Share.

No comments