Sabbin magunguna:

latest

Previous

Abubuwan da suke hana jin dadi a lokacin jima'i wanda ba kowa ya sani ba

 Rashin jin dadi ko dandano a lokacin saduwa abubuwan da suke jawowa da yadda zaa magance shi. Da yawa akwai wanda suke yin aure amma sai su...

 Rashin jin dadi ko dandano a lokacin saduwa abubuwan da suke jawowa da yadda zaa magance shi.


Da yawa akwai wanda suke yin aure amma sai suce tunda sukai auren basu san dadin da ake cewa ana ji ba a yayin saduwa,wasu ma har mamaki suke cewa ana jin dadi.

Wani kuma dadin da yake ji guda daya ne shine lokacin da zaiyi inzali,amma banda wannan zaice baya jin komai a lokacin da ake fafatawa.


Akwai abubuwa da dama da suke jawo wannan Matsala ku saurari bayanin 👇




Allah yasa mu dace.

Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 
EMAIL: drmaijalalaini 
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 
WhatsApp: 08137482786 

Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati

Share.

No comments