Sabbin magunguna:

latest

Previous

Yadda zakai amfani da man ayu domin samun jima'i mai dadi da maganin karfin maza da saurin kawowa

 Yadda zakai amfani da man ayu domin samun jima'i mai dadi da maganin karfin maza da saurin kawowa. Kitsen damo da man ayu sundade suna ...

 Yadda zakai amfani da man ayu domin samun jima'i mai dadi da maganin karfin maza da saurin kawowa.






Kitsen damo da man ayu sundade suna taka muhimmiyar rawa a wajen ma aurata wato jin nishadi lokacin saduwa ma aurata suji kamar akwana anayi kuma gashi baya matsala agaban mace ko namiji musamman mata zakaga idan wannan kitsen ya karbi mace zata rikeshi shi kadai ya ishseta mallake mijinta.


 kuma kamar yanda mukayi bayani abaya namiji shima yana aiki da kitsen damo wato idan namiji yanaso yaga matarsa tana biye dashi akowanne lokaci sakamakon saduwa da yakeyi da ita to lokacinda yazo jima i da ita ya dauko man damo ya hadashi da zuma ya gauraya.


Maganin saurin kawowa karfin Azzakari da karin girman gaba



 saiya shafa akan azzakarinsa to awannan lokacin matukar ya sadu da matarsa zataji bata taba gamsuwa irin wannan lokacinba amma kuma namiji me ciwon sanyi da basir bazai masaba hasalima zaisa maniyinsa zuwane da wuri.


Ku karanta....maganin sanyi kowanne iri



Saboda haka a kula.



Sannan a tabbatar man na Asali aka samu saboda gudun matsala.


Allah yasa mu dace.


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 
EMAIL: drmaijalalaini 
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 
WhatsApp: 08137482786 



Domin shiga group na Telegram 👉Telegram


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati

Share.

No comments