Yadda ake hadin Goron Tula domin magani Nima jina dadi wajen saduwa da karfin maza. Duk wacce take son ta jawo hankalin mai gida yana da ky...
Yadda ake hadin Goron Tula domin magani Nima jina dadi wajen saduwa da karfin maza.
Duk wacce take son ta jawo hankalin mai gida yana da kyau ace wajen kwanciya tana gamsar dashi yadda ya kamata,wanda hakan baya samuwa sai ana gyara jiki da abubuwan da ya dace.
Don haka ga wannan hadin ga mata masu aure da maza domin samun jin dadi da kuma gamsarwa a lokacin saduwa.
Amfanin wannan hadin;
1. Kara Shaawa
2. Karin Niima
3. Jin dadi lokacin saduwa
4. Yana bushewar gaban mace
5. Maganin saurin kawowa
6. Maganin karfin maza
7. Maganin sanyi
Yadda zaa hada;
Abubuwan da ake bukata ;
1. Citta busassa
2. Kanunfari
3. Hulba
4. Goron Tula
Zaa samu citta kamar guda 3 kanunfari chokali 1 hulba chokali 1 Goron tula kamar guda 20 zaa wanke shi a jika shi da ruwa kofi 3 (pure water 3) yayi kamar awa 2 sai a bare goron tulan a zuba sauran kayan hadin akai a dora akan wuta ayi ta juyawa har sai ya fara yin yauki.
Sannan a sauke a tace a saka zuma kamar chokali 10 a ciki a aje a waje mai kyau ana shan babban chokali 4 safe 4 yamma 4 dare sati 2.
Muddin kikai wannan hadin zaki bada labari haka shima mai gida idan yai wannan hadin zai samu gansarwa.
Allah yasa mu dace.
Daga maijalalaini Islamic chemist kano 08137482786 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👉Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
SShar
No comments