Maganin da ake dadewa ana jima'i baa kawo ba,yana kara girma da maganin kankancewar Azzakari Bayan bincike mai zurfi masana sun bayyan...
Maganin da ake dadewa ana jima'i baa kawo ba,yana kara girma da maganin kankancewar Azzakari
Bayan bincike mai zurfi masana sun bayyan kyakkyawar danganta da ke tsakanin irin abincin da mu ke ci, da kara mana sha'awa, yawan maniyyi da kuma kuzari yayin saduwar aure da iyali.
Ba wani abu ya sanya mu rubutu a wannan bangaren ba, sai irin koken da muke samu daga gurin ma'auratan da matsalar rashin sha'awa ko kuzari ke ciwa tuwo a kwarya. Kuma hakan na da hadari a rayuwar aure.
Kamar yadda muka fada ne a makalar da muka kawo muku mai take "Matsalar saurin inzali da yadda za'a magance ta"cewa irin wannan matsala da ta shafi jima'i tsakanin ma'aurata kan haddasa rashin zaman lafiya tsakanin su, a wani lokacin ma ta kan zama sanadiyar rabuwar auren, Allah ya kiyaye.
Hakanan a waccar makalar dai mun bayyana cewa ba zancen kunya wajen tattauna irin wadannan al'amura, musamman a shafi kamar wannan, don kuwa mai irin wannan matsalar ya sanu damar da zai karanta abinsa shi kadai, ko da yana kunyar bayyanawa wani halin da ya ke ciki.
Abubuwa biyu ne za muyi bayanin yadda zaa hada su domin magance wannan matsala:
Na farko kankana
Na biya citta
Kankana.
Wani bincike da aka gudanar a shekara ta 1983 ya nuna yadda kankana ke kara kuzari ga namiji, saboda wasu muhimman sanadaran da ta ke kunshe da su, harma wasu sukan misalta ta da irin magungunan jima'i da wasu ke sha.
Citta
Ita ma citta tana aiki ne kwatankwacin na yaji. Kamar yadda yaji ke taimakawa wajen kwararar jini zuwa ga al'aura namiji, haka ita ma ta ke yi. Sai dai kari akan na barkono ita tana kara lafiyar hanyoyin jinin.
Yadda zaku hada;
Da farko zaa samu kofi daya na ruwan kankana sai a kawo garin citta rabin karamin chokali (Teaspoon) a zuba a ciki sannan ka saka madarar ruwa kamar daya bisa 4 na kwankwani(i/4).
Sai kamar awa daya ko minti 40 kagin jima'i sai ka shanye, insha Allah idan kayi wannan hadin na tsawon sati guda zakai mamaki kwarai da gaske.
Allah ya bada saa
Daga maijalalaini Islamic chemist kano 08137482786
Mai bukatar magani hadadde akan kowacce matsala sai ya neme mu a 08088863000 08137482786 Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👉
Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments