Maganin saurarin kawowa kankancewar gaba da girman gaba cikin sauki. Yan uwa nazo muku da fa'ida ta karin karfin gaba karin kuzari kank...
Maganin saurarin kawowa kankancewar gaba da girman gaba cikin sauki.
Yan uwa nazo muku da fa'ida ta karin karfin gaba karin kuzari kankancewar gaba da magance matsalar saurin kawowa a lokacin kusantar iyali.
Kuma baa kashe kudi sosai wajen hada wannaj fa'ida kuma babu wahala wajen neman abubuwan da zaa hada,kuma yan uwa koda akwai matsalar karancin maniyy ko rashin iya komawa bayan anyi zango na far
ko insha Allah ayi wannan hadin.
ABINDA ZAA NEMA.
1. Dabino
2. Madara.
YADDA ZAA HADA
Da farko zaa samu Dabino kamar guda 10 sai a bare su a tabbatar babu tsutsa a ciki sai a jika da ruwa kamar minti talatin sai a zubar da ruwan,sannan a kawo madara kwatan gwangwani a zuba a ciki.
A ajiye sai ya rage awa guda ko minti 40 a kusanci iyali sai a dauko wannan hadin ana vin Dabinon ana shan madara a haka har a cinye baki daya.
Insha Allah a ranar daka sha wannan zaka ji yadda zaka samu karfi kuma ka dade kana jima'i naka kawo ba.
Allah yasa a dace.
Daga maijalalaini Islamic chemist 08137482786
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👉Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments