Maganin sanyi mai tsanani na maza da mata,maganin infection sanyin mara|maijalalaini.com Sanyin mara ayau ya zama ruwan dare baga masu aure...
Maganin sanyi mai tsanani na maza da mata,maganin infection sanyin mara|maijalalaini.com
Sanyin mara ayau ya zama ruwan dare baga masu aure ba baga samari ba,kusan zaka samu kowa Musamman wadan da suke abubuwan da baza mu fada ba suna fama dashi.
Amma dai yana da kyau a rika bincike da abinda ya dace,domin yau zaka dauki infection gobe kuma Hiv ko hepatitis,Allah ya kiyaye.
Sannan mata na gida a rika kula da tsabta ana kiyaye sabulun wanke gaba,domin ba komai zaki dauka ki maka a gaban ki ba,hatta turare akwai wanda baa sakawa a gaba.
Haka wanke gaba baa son ana wanke gaba da ruwan sanyi,ko zama babu dan kamfai ko dadewa dashi baa sauya ba.
Insha Allah idan akai hakan zaa samu kariya bangaren wannan matsala.
ZAA NEMI
1. Garin Tafarnuwa.
2. Nono/Kunu
Zaa samu garin Tafarnuwa amma mai kyau zaa samu sai a rika diban karamin chokali (Teaspoon) ana zubawa a nono ko kunu rabin kofi ana sha sau daya a rana kwana 7.
Insha Allah koda yana kaikai ko fitar farin ruwa zai dena.
Haka nan yana kara kuzari da ruwan maniy da kara Shaawa.
Allah yasa mu dace.
Maijalalaini Islamic chemist Kano 08137482786
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Telegram Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments