Maganin sanyi Karin Niima da kuzarin maza cikin sauki Idan kana da sanyi wanda mutane suka fi kira da infection ko Toilet infection,mace ko...
Maganin sanyi Karin Niima da kuzarin maza cikin sauki
Idan kana da sanyi wanda mutane suka fi kira da infection ko Toilet infection,mace ko namiji irin wanda yake dauke shaawa da Niima yake jawo rauni wajen kusantuwa da iyali to kazo ka jarraba wannan kema kizo ki gwada wannan insha Allah zaa samu Nasara.
Sanyi wanda yake saka kaikayin gaba ko kuraje ko farin ruwa ko kankancewar gaba ko zafin fitsari ko fitar marin ruwa insha Allah anzo karshen wahalar sa da wannan fa'ida.
ZAA SAMO:
1. Itacen Girfa/Kirfa (Cinnamon stick)
2. Kanunfari (Clove)
Zaa dake itacen Girfa zaa sami Chokali 3 manya sannan kanunfari zaa samu chokali 2 da rani manya bayan an dake shi.
Zaa rika zuba rabin chokali ko kuma karamin chokali (Teaspoon) a shayi ba madara a jika shi na tsawon minti 5 sai a tace sha da safe bayan aci abinci sannan da dare bayan abinci.
Zaai haka na tsawon sati 2,mace mai Al'ada karta sha sai bayan ta gama,mace mai juna wata 6 zuwa sama zata sha,mara Aure zai sha Gwauro da Tuzurai zasu sha😀
Allah ka Aurar da TUZURAN MU🙏
Daga dan Uwan ku Drmaijalalaini kano 08137482786
Domin bukatar magani hadadde akan kowacce cuta insha Allah muna bada magani, Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments