MAGANIN SANYI DA IZININ ALLAH Wanda suke fama da wannan matsalar ta SANYI, aje a samo: 1) Danyar citta. 2) Kanunfari. 3) Albasa 🧅 4) t...
MAGANIN SANYI DA IZININ ALLAH
Wanda suke fama da wannan matsalar ta SANYI, aje a samo:
1) Danyar citta.
2) Kanunfari.
3) Albasa 🧅
4) tafarnuwa 🧄
Idan aka samo wadannan , za'a hadasu waje daya a rinqa dafawa anashan ruwan safe da yamma , a dauki tsawon sati biyu zuwa uku anayi, za'a waraka daga wannan matsalar ta SANYI da izinin Allah.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👉Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments