Maganin karfin maza wanda yake maganin saurin kawowa da kankancewar Azzakari da magance sanyin mara. Ya riga ya zama ruwan dare matsalar sa...
Maganin karfin maza wanda yake maganin saurin kawowa da kankancewar Azzakari da magance sanyin mara.
Ya riga ya zama ruwan dare matsalar saurin kawowa a lokacin jima'i baga masu sabon aure ba haka wadan da suka dade da aure,Amma akwai banbanci tsakanin su kamar yadda masana suka ce akwai Primary ED da kuma Secondary ED ko ma'ana wanda suka samu saurin Inzali tun farkon aure da kuma wanda sai daga baya.
Amma insha Allah wannan fa'ida koda a haka ka samu kanka idan kayi amfani da ita zaka samu waraka kuka zaka samu karfi da jimawa a lokacin saduwa.
Sannan wannan fa'ida zata magance maka sanyi mataccen maniyy amosani da Dattin mara,kuma zaka kara maka ruwan maniy da jin dadi a lokacin jima'i.
Abubuwan da ake bukata abubuwa ne guda 3 kacal:-
1. Kanunfari
2. Kurkur
3. Girfa
Kowanne a ciki ana bukatar garin su ne,garin kanunfari zaa samu babban chokali guda 5 sannan garin Girfa zaa samu chokali 7 na karshe karin Kurkum zaa samu chokali 4 dukkan su zaa hade su waje daya.
Yadda ake amfani dashi shine,ana dibar cikin karamin chokali a zuba a madara ta ruwa nono ko kunu asha safe da dare na tsawon sati 3 insha Allah zaka sha mamakin aikin wannan fa'ida.
Allah yasa mu dace.
Daga maijalalaini Islamic chemist 08137482786 domin bukatar magani hadadde 08088863000 Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments