Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin karfin maza da hana kawowa da wuri da kankancewar gaba.

 Maganin karfin maza da hana kawowa da wuri da kankancewar gaba. Galibi maza da dama abinda yake jawo musu wannan matsala ita ce sanyi, Musa...

 Maganin karfin maza da hana kawowa da wuri da kankancewar gaba.





Galibi maza da dama abinda yake jawo musu wannan matsala ita ce sanyi, Musamman masu kananan shekaru,amma ga masu manyan shekaru ana samun hawan jini ciwon suga ciwon zuciya da kuma girman jiki,wanda hakan yake da nasaba da low Testosterone.


Shi low testosterone abu ne da ake samu naturally saboda shekaru sun fara yawa,sai hormones din ya fara raguwa wanda hakan zaisa shaawa da bukatar jima'i duk su ragu.


Haka wasu kuma rashin saboda jin tsoro da rashin kwanciyar hankali shine yake jawo musu wannan kaga mutum yana tashan magani amma babu wani sauki.

To insha Allah kuyi kokari kuyi wanna hadin,wanda bashi da wahala sannan akwai biyan bukata da yardar Allah.


ZAA NEMI:



1. Garin Citta
2. Zuma 
3. Tumeric(kurkum)



Zaa samu citta Babban chokali 3 Tumeric chicken 1 zuma kofi daya,zaa  hade su a cikin zumar a juya sosai,sai a rika shan babban chokali 1 da safe daya da dare tsawon sayi 3 insha Allah zaa ga abin mamaki muddin anyi yadda akai bayani.

Allah yasa mu dace.


Daga Maijalalaini Islamic chemist kano 08137482786 Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 
EMAIL: drmaijalalaini 
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 
WhatsApp: 08137482786 



Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati

Share.





No comments