Maganin karfin Azzakari kankancewar gaba da saurin kawowa mazan aure. Duk mutumin da yake so ya samu karfi na gaba ko ya magance matsala ta...
Maganin karfin Azzakari kankancewar gaba da saurin kawowa mazan aure.
Duk mutumin da yake so ya samu karfi na gaba ko ya magance matsala ta saurin kawowa a wajen saduwa da iyalin sa yayi kokari ya wannan hadin.
Yana maganin sanyi
Yana kara shaawa
Yana kara kuzari
Yana hana kawowa da wuri
Yana magance kankancewar gaba
Yana magance mataccen maniyy
Yana kara ruwan maniy
Sannan wannan fa'ida babu wahala wajen hadawa zaka samu wadan nan abubuwa;
1. Kanunfari
2. Citta
3. Ganyen zogale
4. Garin tafarnuwa
5. Kimba
Zaka samu wadan nan abubuwa a wajen yan koli, kanunfari chokali 2 citta chokali 1 ganyen zogale chokali 5 tafarnuwa chokali 1 kimba chokali chokali 2 a hade waje daya.
Zaa rika zubawa a shayi rabin kofi asha da safe da kuma dare,zaa jika shi sai a tace kamar bayan awa daya,zaka iya saka zuma ko sukari.
Wanda yake son maganin mu hadaddu 08137482786 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na 👉Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments