Maganin jin dadin jima'i gansuwa da karin Niima na ma'aurata Barka da yamma,da fatar kuna jin dadin magunnan da muke badawa a Wann...
Maganin jin dadin jima'i gansuwa da karin Niima na ma'aurata
Barka da yamma,da fatar kuna jin dadin magunnan da muke badawa a Wannan shafin kyauta saboda Allah.
Da manufar alumma su amfana.
Yau kuma ga Wannan fa'ida
A nemi kankana guda daya mai kyau,a yayyanka ta gunduwa gunduwa, da kwakwa kwara daya,da kanumfari qwara biyar sai a saka pure water leda biyu ayi blending nasu waje daya a tace ruwan da kyau a zubarda dussar,Sai a tafasa kadan kada a Bari ya qone sai a safke a tarfa Zuma mai kyau cokali uku sai a sha.
1.Tarin kirji majina da jini
2.Karamcin ni'ima ga Mata masu fama da bushewar gaba
3 karamcin ruwan maniyi ga namiji waton low semen volume.
4.Maccen da ta kusan haihuwa ta sha kadan kadan zata samu ruwa da saukin haihuwa
5.Karamcin sinadirran vitamin a jiki inda ko yaushe kake jin kasala da gajiya,ga kanan biye da gado ba karfi.
5.Caza kwakwalwa ka karawa memory dinka fast loading.
6.Karin karfin kassa da lafiyar jiyojin jiki.
7.Rashin karfin mazakuta.
8.Anemia
9.Masu ciwon sickler
10.Zubar jini bayan naquda
11.Dattin ciki
12.Wankin jini
13.Karin karfi ga immunity
14 Yana magance rashin samun bacci.
15.Hawan jini,damuwa na depression,ko anxiety.
16.Ganin hajijiya
17.Tashin zuciya da zafin ciki
18.Yawan tusa da kumburin ciki
19.Low sperm count da maniyi lalatacce waton dead sperm/ immotile/teratazoospeemia
20.Toshewar ciki
21.kurajen iska na harshe dana cikin hanci da kunnuwa da ma cikin makogwaro.
Idan za a sha kada a wuce kaida maganine sai a kula da kyau.
Da fatar za a yiman addu'a idan an karanta an qaru.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments