Magani ga wanda yake son ya dena saurin kawowa a lokacin kusantar iyali. Akwai wanda tunda yake da iyalin sa bai taba gamsar da ita ba wani...
Magani ga wanda yake son ya dena saurin kawowa a lokacin kusantar iyali.
Akwai wanda tunda yake da iyalin sa bai taba gamsar da ita ba wani dole sai yasha kwaya,wani kuma saidai yayi mata yan dabaru itama ta samu ta gamsu.
Kuma hakan babbar matsala ce a zamantakewar aure domin rashin iya biyawa iyali bukata yana jawo rabuwar aure da fadace fadace ba gaira ba dalili.
Yadda zakai amfani da man ayu domin samun jima'i mai dadi da maganin karfin maza da saurin kawowa.
Saboda haka yana da kyau ka zama a kowanne lokaci kana da karfi da kuzari,bawai sai zaka jewa iyali ba tukunna kasha magani wannan ragwanci ne.
Sai ka neni.
1. Garin zogale chokali 3
2. Garin busashahen muruci chokali 5
3. Citta chokali 2
4. Masoro chokali 2
A hade duka waje daga a nika su ko a dake su,sai a rika zuba karamin chokali a shayi ba madara ana sha safe da dare bayan anci abinci na tsawon sati 3 insha Allah zaka samu lafiya.
Allah yasa mu dace.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👉Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments