Sabbin magunguna:

latest

Previous

MAGANIN DA ZAKAI MINTI 4O KANA JIMA'I,AMMA WANNAN HADIN BANDA MARA AURE

MAGANIN DA ZAKAI MINTI 4O KANA JIMA'I,AMMA WANNAN HADIN BANDA MARA AURE insha Allah  Idan ka san baka da aure kar ma ka tsaya bata lokac...

MAGANIN DA ZAKAI MINTI 4O KANA JIMA'I,AMMA WANNAN HADIN BANDA MARA AURE insha Allah 





Idan ka san baka da aure kar ma ka tsaya bata lokaci wajen karanta wannan fa'idah mai matukar amfani ga ma'aurata


Ina kuke 'yan uwana ma'aurata? ga tsaraba daga gurin 'dan uwanku Datti maijalalaini Islamic chemist 


Ga wani Mujarrab ku gwada yana da matukar tasiri da armashi a babin raya sunnah ta Ma'aiki (SAW)

Kawai ku je shago, ku sayo Fearless da Peak Milk, sai a sayo ayaba ta naira 100 kacal ya isa


Bude murfin Fearless din, a juye madaran Peak Milk a ciki, a jijjiga sosai, sai ka shanye abinka tas kar ba bawa uwargida, bayan kaci ayaba kamar guda 4 ko 2 ma ya wadatar


Yadda zakai amfani da man ayu domin samun jima'i mai dadi da maganin karfin maza da saurin kawowa.


Ma'aurata zakuyi wannan hadin ne bayan mintuna 30 kafin a kai ga raya Sunnar Manzon Tsira Annabi Muhammad (SAW), maza kadai zasuyi banda mata


Ku gwada,


sai dai ina muku fatan alheri tuzurai maza da mata, Allah Ya aurar daku ku dandana dadi da albarkan da muke sha a gidan aure.


Allah yasa mu dace.


Daga maijalalaini Islamic chemist 08137482786


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :


Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 

FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 

EMAIL: drmaijalalaini 

FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 

WhatsApp: 08137482786 


Domin shiga group na Telegram 👉Telegram


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati


Share.

No comments