GA WASU DAGA CIKIN MATSALOLIN DA FAMILY PLANNING YA KE HAIFARWA: Wasu daga cikin matsalolin da family planning yake haifarwa: 👉 Ragewar s...
GA WASU DAGA CIKIN MATSALOLIN DA FAMILY PLANNING YA KE HAIFARWA:
Wasu daga cikin matsalolin da family planning yake haifarwa:
👉 Ragewar sha'awa
👉 Hana haihuwa gaba daya idan ba a yi sa'a ba
👉 Kara kitse ga jikin mace
👉 Daukewar al'ada
👉 Wasa da Al'ada
👉 Yana haifar breast cancer
👉 Yana janyo Karin mahaifa (fibroid)
A yau, Family planning ya zama ruwan dare ga al'ummah wasu za ku ga suna ta yin planning ba gairi ba dalili. Wasu da zarar an yi aure za su fara planning da sunan sai an yi Honey Moon. Wasu 'yan cuwa-cuwar kuwa Tun suna gaban iyayensu su ke yi.
Family planning yana da amfani ga al'ummah kuma yana da rishin amfani
Ya na da kyau idan za kuyi planning kuje kuga likita domin ya baku shawara yadda ya kamata
Akwai wadannda ba su cancanta da family planning ba
Gasu kamar haka
👉macen da bata taba haihuwa ba
👉 mace mai hawan jini
👉mace mai breast cancer
👉mace mai kiba (obesity over 75 kg)
👉mace mai dauke da wadannan cuttukan STD,UTI,PID
👉 da dau sauransu
Kun ga kenan zuwa wajen likita shi ya fi domin ya biccika ya gano baki daya daga cikin wadannan matan sai ya baki damar yin family planning
Amma idan ba haka ba komai yana iya faruwa amma shawara CE👌
No comments