Maganin dadewa ana jima'i saurin kawowa da kankancewar gaba Ayau ga wani hadi Musamman ga ma'aurata wadan da suke da rashin dadewa...
Maganin dadewa ana jima'i saurin kawowa da kankancewar gaba
Ayau ga wani hadi Musamman ga ma'aurata wadan da suke da rashin dadewa a lokacin kusanci da iyali wanda baya wuce minti 3 zuwa minti 5 sai kaga ya kawo yayi wannan hadin.
Koda mata 3 gare ka ko mata 4 ka jarraba insha Allah zaka basu mamaki,kuma hadin bashi da wahala wajen neman abubuwan da kuma hada su,zaka samu a kusa dakai ana saidawa.
Abubuwan da ake bukata;
Na farko shine kanunfari clove kenan ta Turanci ko القرنفل da larabci.
Sannan na biyu zaa samu kimba wato Negro pepper da turanci ko فلفل أسود da larabci.
Kowanne ana samu wajen masu kayan koli.
Yadda zaa hada;
Zaa samu kanunfari a dake shi chokali 3 zaa samu,sanan kimba a take ta chokali 5 zaa samu zaa hade waje daya a gauraya sosai.
Sai a rika diban rabin karamin chokali ana sha a madara ta ruwa awa daya kafin jima'i na tsawon sati 1 kacal,kar kayi ya wuce sati daya domin akwai Matsala.
GARGADI!
Wanda yake da ulcer mai tsanani kar yayi amfani da wannan fa'ida ya jarraba wannan👉
Rubutawa da dorawa; maijalalaini Islamic chemist 08137482786
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👉Telegram
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments